Hukumar kidayar jama'a ta kasa wato NPC zata bada horo ga ma'aikatan wucin gadi a bangaran Supervisor da Enumerators a cikin watan nan da muke ciki a jihohi 36 hadi da F.C.T. Abuja.
Ina mai taya yan'uwa da suka samu APPROVED murna na neman aikin kidayar jama'a ta kasa yanzu abunda yara ge sakon gayyata ta hanyar email address din da kuka shigar lokacin neman aikin tana ne hukumar zata turo da sakon karbar horo da za'a fara gudanarwa a watan nan da muke ciki.
Duk wanda ya san ya cika a bangaran Supervisor ko Enumerators kuma an mishi APPROVED kuma ya shi gar da bayanan asusun sa to ya fara duba email address dinsa daga yau.
Allah shi sa muda ce Amin
Nagode
Post a Comment