An dage ranar horar da ma'aikatan wucin gadi na hukumar kidayar jama'a ta kasa wato NPC supervisor da Enumerators wanda za'a yi a ranar 11 ga April zuwa 13, ga April.
Kafin ranar horar wa dole ne kowa ya ziyarci karamar hukumar sa domin duba sunnan shi daku ma wurin dukar darasi.
Allah shi sa muda ce Amin
Post a Comment