Tallafin kudi naira ₦20,000. Har tsawon wata uku.
Dama tasamu ga marasa aikin hi kamar masu degree,HND, OND, Diploma, WAEC, & NECO. Da matasa, da marasa ilimi, da nakassasu, da sauransu.
Ayan zu ana yin register ako ina afadin kasar nan domin yin register zaku ziyar ci offisin National Directorate Of Employment ( NDE ) a manyan biranen jahohi Ko sakateriya.
Za'a rufe 5 ga Mayur 2023.
Allah ya bada sa'a Amin.
Click here to join WhatsApp Group
Post a Comment