Hukumar kiyaye hadurra ta kasa (FRSC), zata dauki sabbin ma'aikata na shekarar nan.
Shugaban kasa Muhammad Buhari ne ya amince da a dauki sabbin ma'aikata na hukumar kiyaye hadurra ta kasa (FRSC).
ABUBUWAN DA AKE BUKA TA
1. Dole ne mai nema yakasance dan Nageriya.
2. Dole ne mai nema bai gaza shekaru 18 zuwa 35.
3. Dole ne mai nema yakasance tsayin sa yakai Mita 1.67 na namiji, 1.64 na mace. Fadin kirji kasa da mita 0.87
4. Dole ne mai nema ya samu shaidar lafiya daga asibitin gwamnati.
5. Dole ne mai nema yakasance baya fama da kowace irin nakasa ta hankali ko ta jiki.
6. Dole ne mai nema ya zama mai kyawawan halaye kuma kada a same shi da wani laifi.
TAKARDUN DA AKE BUKATA WURIN CIKE WA.
1. SSCE,WAEC,/NECO tare da credit 5 daga ciki a hada da lisafi da turanci.
2. ND da aka samu daga sanna niyar cibiyar kuyarwa
3. NCE da aka samu daga sanna niyar cibiyar kuyarwa
Dasauransu
Domin cike wa kuda na link dake a kasa
http://www.frsc.gov.ng/ ko inda aka rubuta apply now
Allah ya bada sa'a
A sharuwa lafiya
Nagode
Post a Comment