Assalamu Alaikum yan'uwa barka muda kasance wa daku acikin wannan Shafi namu mai Albarka darasin mu na yau shine zamu yimuku baya ni akan yadda zaka qara number 4 akan line MTN Takai goma sha biyar Kamar haka
Misali: 080123456789
Wannan itace number in zaka qara number 4 sai kayi haka
Haka 0801234567890000 duk wanda yace bashi number ka kana son bashi mamaki sai kabashi ita data kira ka direct zaizu gare ka.
Nagode daka san cewa tare damu acikin wannan Shafi namu ku ciki gaba kasan cewa damu acikin wannan Shafi. www.abutechjega.blogspots.com. dumin samun wasu sabin abubuwa nagode.
Post a Comment