Hukumar sojan sama Nigeria wato Nigerian air force sun fara daukan sabin ma'aikata gamasu kwalin Digiri Koh HND banda masu SSCE masu Degree da HND kawai wato Short Service Commission.
Wanda an bude shafin to 19 December 2022 sannan za a rufe shi 30 January 2023 na she karar da muke ciki dun haka gamai buqata zai iya amfini da shafin yanar gizo dake a qasa.
https://nafrecruimen.airforce.mil.ng/
Sai kashi ga inda aka rubuta DSSC ka danna kashi ga inda aka rubuta start application
Abubuwan da Ake buqata sune kamar haka
1.Dole mai ne ma yaka sance dan Nageria
2.Yaka sance bashi da Aure
3.Yaka sance dan shekara 20 zuwa 30
4.Mai nema yaka sance yanada second class upper division ko kuma credit daga makaranta
5.Sannan dole ne mai nema yaka sance yanada NYSC don sai dashi zaka iya cike wa.
Ga link nanna a qasa
https://nafrecruitment.airforce.mil.ng/
Allan yasa muda ce Amin.
Assalamu Alaikum.
Post a Comment