" />

 Assalamu Alaikum yan'uwa barka muda kasance wa daku acikin wannan Shafi namu mai Albarka.

Hukumar qidaya ta qasa tafitar da shortlist na wadanda suka samu gurbin aikin zuwa mataki naga ba,  inba mumanta ba akwanakin baya hukumar ta bude shafin yanar gizo na daukan ma aikata na wucin gadi wanda zasuyi aikin kidaya na shekarar nan ta dubu biyu da ashirin da uku 2023  

To yau naka wu muna hanyar da zaka duba kaga matsayin ka pending ko approved kake da kuma yadda zaka sa account number naka kamar Dai yadda suka bayya na a shafin su


1. Ka shiga shafin yanar gizo dake a qasa


https://2023censusadhocrecruitment.nationalpopulation.gov.ng/


2 Ka shiga inda aka rubuta application status


3. Ka saka baya nai "application code ko NIN"


4. Ka latsa"proced"


5. Ka duba inda aka rubuta application status "pending ko approved" Idan kaga approved sai latsa submit bank details dumin sa baya nan Banki ka kamar yadda suka bayya na a shafin su

Allah shi sa muda ce Amin

Nine naku YUSUF ABUBAKAR

Post a Comment

Previous Post Next Post
For Registering Domain Names, I trust DomainKing.NG
ORAIMO OFFICIAL STORE