Assalamu Alaikum yan'uwa barka muda kasance wa daku acikin wannan Shafi namu mai Albarka
HUKUMAR SHIRYA SHIGA MANYAN MAKARANTU TA KASAR NAN WATO JAMB/UTME TA SHIRYA MUKU YADDA ZAKU YI GENERATING PROFILE CODE NA SHEKARAR NAN WATO 2023.
A shirye-shiyen ta na tunkarar jarrabawan [JAMB/UTME] ta shekarar 2023, Hukumar shirya shiga manyan jami'o in kasar nan wato [JAMB] ta bayya na cewar dalibai zasu iya kirkirar profile codes din su tun yanzu, suku ma adana shi, domin yin amfani da shi a lokacin yin rijistar.
Hukumar (JAMB) ta bayyana hakan ne a shafin ta nasa kon mako mako data saba fitar wa a babban birnin tarayya Abuja.
Inda hukumar tace, hakan na daga cikin matakan da ta ke dauka, don tabbatar da gabatar da rijistar ta JAMB UTME ta shekarar dubu biyu da ashirin da uku 2023 lami-lafiya,ta hanyar kakkabe duk wata baraka, da matsaloli.
YADDA ZAKU KIRKIRI PROFILE CODE
Kushi ga wurrin rubutun sakon kar ta kwana na wayyoyin ku wato (Write Message), sai ku rubuta NIN kusa ki layi, sannan ku sa nububin katin dan qasa guda goma sha daya (11).
Misali: NIN 11112221111
Sannan sai ku tura sakon zuwa ga 66019, ko 55019
Daga nan, hukumar JAMB UTME zata turu muku da sakon lambobi guda goma (10) sai ku a jiye su a ma'a jiyar ku ta bayanai.
KUSA NI: wannan tsarin ya shafi duk masu niyar zana jaraba war ta (JAMB UTME) a wannan she karar.
Allah shi yasa muda ce Amin
NNE NAKU YUSUF ABUBAKAR
please kuyi share dun wasu su amfana.
Nagode
Post a Comment