Assalamu Alaikum yan'uwa barka muda kasance wa daku acikin wannan Shafi namu mai Albarka.
Likita mai bincike (Researcher) Everard yace sigari nada tasiri sosai da har za ta iya hana wasu likituci aikin su.
Hukumar lafiya ta duniya ( WHO ) tace taba sigari tana kashe rabin masu shan ta a fadin duniya.
Mutum milyan shida ( 6 million) neke mutuwa saboda shan taba sigari, inda kuma mutum dubu dari tara ( 900 thousand ) ke mutuwa a duk shekara saboda shakar hayakinta.
Sai dai shekaru aru-aru da suka gabata ba a taba sanin sigari a matsayin cuta ba, inda shi kansa ganyen ta aka yi ma suna da "Magani daga Allah" a Karni na 16.
Lokacin da yake yaya ta wannan fahim tar Dakta Giles Everard dan qasar Netherlands ya yi amannar cewa sinadarin 'Nicotiana' yana da amfanin da zai sa mutum yara ge ganin likita akai-akai.d
Da yawan ganyen taba na tobacco tana da a sali ga Al'ummar yankin latin dake Amurka, inda ake amfani da shi a matsayin magani a karni na 15 kafin zuwan turawan mulkin mallaka.
Bature na farko da ya fara amfani da taba sigari a matsayin magani shi ne Christopher Columbus, kamar yadda farfesa Anne Charlton ta wallafa a jaridar Royal Society of medicine.
Charlton tace yagano cewa ana shan ganyen taba sigari ne ta tiyo a yankin tsuburi, wanda ke kasar Bahamas a yanzu.
A wani bincike na mu ya nuna cewa a Kalla, kusan mutum milyan 16 shan taba sigari a Nigeria, wanda kasu biyu cikin uku matasa ne, wanda hakan yanu na cewa Nigeria na kan gaba a Africa wuri shan taba sigari.
Inda kuma mutum kusan billion 1.5 suke shan taba sigari a Duniya baki daya.
Zamu kawu kara shen binciken ba da jima waba da kuma illulinta
Allah shi sa muda ce Amin
Nagode.
Post a Comment