Assalamu Alaikum yan'uwa barka muda kasance wa daku acikin wannan Shafi namu mai Albarka.
Idan baku manta ba a shekaran jiya munyi baya ni akan taba sigari to a yau zamu kawu muku illulinta amma kafin muka wu muku su zamu qida sauran baya nin da muka fara
A wasu lokutan akan zuba ganyen taba sigari akan itace a kunna masa wuta domin a yi maganin wasu cututtuka da kuma rage gajiya a jikin mutane.
Ana yin amfani da ganyen taba sigari a wasu lukuta don goge baki a kasar Venezuela a yanzu, da kuma kasar India wanda har yanzu ana yin hakan a kasar India, da kuma sauran sassan Duniya.
ILLAR TABA SIGARI GA LAFIYAR MUTUM.
1. Taba na qune jinin mutum
2. Nicotine
3. Huhu
4. Ciwon daji (cancer)
5. Ciwon daji (na baki)
6. Makogwaro ( Akwatin murya)
7. Esophagusi
8. Pancreas
9. Emphysema
10. Mashako
11. Zuciya
12. Goshewar Hankali
Wadannan kadan daga cikin cituttukan taba sigari kuma insha Allah a nan muka zu karshen wannan bayani na taba sigari da kuma illulinta ga Al'ummar.
Allah shi sa muda ce Amin
Please kuyi share dun wasu su amfana
Nagode.
Post a Comment