Assalamu Alaikum yan'uwa barka muda kasance wa daku acikin wannan Shafi namu mai Albarka.
Ga reku yan'Arewa kuci wannan dama ce gareku
Hukumar sadarwa ta kasa (NCC) tana gayyatar ku shiga gasar fasahar sadarwa data saba yi a duk shekara.
An bude shafin yanar gizo tun 9 January 2023 za'a rufe shi 15 January 2023.
Mutum na farko nada 2 million na biyu nada 1.5 million. na uku nada 1 million.
Kuma za'a bada kyaututtuka ga sauran wadanda suka shiga gasar.
Domin cike wa ku danna link dake kasa
https://ncc.gov.ng/ictinnovation2023/
Allah shi sa muda ce Amin
Kuyi share dun wasu su amfana
Nagode
Post a Comment