Assalamu Alaikum yan'uwa barka muda kasance wa daku acikin wannan Shafi namu mai Albarka.
Dama gare ku yan'Arewa kuci wannan tallafin
Kamfanin man fetur na kasa NNPC tare da hadin gwiwar SDPC zasu bayar da tallafin karatu ga masu karatun Digiri na farko.
https://candidate.scholastica.ng/schemes/SPDC2023
Abubuwan da ake buka ta
1. Mai nema dole yakasance dan Nageria
2.,Mai nema dole yakasance yana da CGPA Na 3.5 zuwa sama.
3. Yaza ma yana ajin farko Ko na biyu a Digiri.
Dumin cike wa ku danna link dake kasa
https://candidate.scholastica.ng/schemes/SPDC2023
Allah shi sa muda ce Amin
Nine naku YUSUF ABUBAKAR
Kuyi share dun wasu su amfana
Nagode
Post a Comment