Assalamu Alaikum yan'uwa barka muda kasance wa daku acikin wannan Shafi namu mai Albarka.
Hukumar shige da fice ta kasa wato (NIS) zata bude shafin yanar gizo na daukar ma'aikata a ranar 16 January zuwa 1 ga February,2023.
Hukumar zata dauki ma'aikata kimanin dubu biyar 5000 ga masu kwalayen
DEGREE
ND
NCE
SSCE
Kubi yu mu acikin wannan Shafi namu hppts://www.abutechjega.blogsport.com domin kawo muku shafin da zarar sun dura
Allah shi sa muda ce Amin
Nagode
Post a Comment