Assalamu Alaikum yan'uwa barka muda kasance wa daku acikin wannan shafi namu mai Albarka.
Hukumar (CDCFIB) wadda ta hada da civil defence immigration correctional and fire service, wanda sun ka bude portal na civil defence a kwana kin baya yanzu kuma zasu bude portal na immigration services, a gobe Monday 16 January zasu rufe 1 ga February 2023.
ABUBUWAN DA AKE BUKA TA WURIN CIKE WA
1. Dole mai nema ya zama dan Nageria
2. Dole kamallaki national ID card
3. Yaka sance yanada takardun makaranta a hannun sa na abinda kake so ka nema
4. Dole yaka sance yanada certificate daga asibiti na medical fitness kuma yaka sance ta gwannati
5. Dole ka kasance kanada dabi'u masu kyau
6. Dole ka kasance baka shaye-shaye
7. Ba'a son ya zama kanada nakasu a wurin mu'amalar kudi
8. Dole ya zama dan shekara 18-30 kuma kada tsawun sa yayi kasa da 1.65m ga maza 1.60m ga mata
9. Fadin kirji kada yayi kasa da 0.87.
https://cdcfib.career/
GA ABUBUWAN DA ZA'A CIKE
STEP A: SUPERINTENDENT CADRE
i- SI CONPASS: shina masu kwarewa a kan fannin lafiya wato (Doctors) kuma sun gama NYSC
ii- DSI CONPASS: shi kuma na masu kwarewa a kan sanin Magani wato ( pharmacy) kuma sun gama NYSC
iii- ASI CONPASS 08: shi Kuma na masu Degree da HND afanni daban daban kamar su computer science, biology, economics dasauransu.
STEP B: INSPECTOR CADRE
Shi kuma wannan na masu NCE, DIPLOMA, DA KUMA NABTEB
STEP C: ASSISTANT CADRE
i- Immigration Assistant ii conpass: shi kuma na masu GCE,NECO da sauransu.
ii- Immigration Assistant iii conpass 03: shi kuma na masu trade certificate a driving, mechanica kuma suma yakasance sun gama SSCE.
YADDA ZAKU CIKE AIKIN
Da farko zaku shiga wannan link din da ke kasa
https://cdcfib.career/
amma Idan baku manta ba nace muku shafin sai gobe Monday 16 January zasu bude shi kuma za'a rufe 1 ga February 2023
Ku ciga ba da kasance damu zamu kawu muku shafin idan an bude
Allah shi sa muda ce Amin
Nagode
Post a Comment