Assalamu Alaikum yan'uwa barka muda kasance wa daku acikin wannan Shafi namu mai Albarka.
Idan baku manta ba a shekaran jiya munyi baya ni akan abubuwan da ake buka ta wurin cike aikin immigration kuma munyi muku alkawalin zamu yimuku baya ni akan yadda zaku cike aikin tuh Allhamdullillah ajiya ne aka bude shafin yanar gizo na immigration kuma Yau zamu yimuku baya ni akan yadda zaku cike insha Allah.
YADDA ZAKU CIKE AIKIN IMMIGRATION SERVICE
1. Ku shiga nan hppts://cdcfib.career/
2. Kushi ga inda aka rubuta Apply Here
3. Ku cike form Kamar haka
First name
Middle name
Last name
Position you are applying for
Phone number
Password
Confirm password
Zai Kai ku inda zaku cike sauran bayanai sai kuyi copy na application code ko da network baida kyau zaku iya kuma wa ku cike daga baya.
Allah shi sa muda ce Amin
Kuyi share dun wasu su amfana
Nagode
Post a Comment