Kamfanin sadarwa na kasar nan wato MTN ya fitar da sabbin code's da za'a ringa amfani da su
Kira MTN customer service 180 to 300
Sa kati *555# to *311#
Duba Kati *556# to *310#
Tsaida jan kati *447# to *305#
Bashin kati ku data *606# to *303#
Tura kati *777# to *321#
Post a Comment