HomeLabarai NDLEA ZATA BUDE SHAFIN DAUKAR MA'AIKATA A RANAR LAHADI 12 GA WATAN NAN. Yusuf Abubakar March 10, 2023 0 Comments Facebook Twitter Dama gare ku yan arewaHukumar hana sha da fata'ucin miyagun kwayoyi ta kasa wato NDLEA zata bude shafin da'ukar sabin ma'aikata a ranar 12 ga maris 2023 idan Allah yakai muGa link nan a kasahttp://www.recruitment.ndlea.gov.ng/Allah shi sa muda ce Amin Tags Labarai opportunities Facebook Twitter
Post a Comment