" />

 Assalamu alaikum yan'uwa barka mu da sake saduwa a cikin wani sabon darasi



A wasu lokutan muna zaune a ɗaki ko wani wajan akan ɗauke wutar lantarki,kaga mun samu kanmu cikin duhu kuma bamusan inda muka aje wayarmu ba, to a don haka wannan App ɗin ze taimaka maka wajan idan ka sakashi a wayarka kayi mata Fito da baki kawai zaka touch light ɗin ya kawo kai tsaye tayi haske, ta haska duhun da kuke ciki 


Zan ajiye muku link a kasa zaku ga inda aka sa download 


DOWNLOAD


Kada ku manta kuyi share nawa nan domin yan'uwa da yawa su amfana


NAGODE

Post a Comment

Previous Post Next Post
For Registering Domain Names, I trust DomainKing.NG
ORAIMO OFFICIAL STORE