Assalamu alaikum warahamatullah barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.
Hukumar bunkasa fasahar sadarwabta nigeria wato NiTDA zata dauki nawin horas da matasan nigeria guda million daya domin basu horo a bangaren Artificial Intelligence and Robotics.
Kamar yadda wannan hukumar ta saba gabatar da wannan shirin a yanzuma ta shirya tsab domin sake gabatar dashirin a karo na 11
Yanda tsarin yake, daga dan shekara 15 zuwa sama sannan kuma dalibai dama masu NYSC zasu iya cikawa
Tsarin bangare biyu ne akwai Beginner’s level da kuma
Intermediary level
Dan haka duk wanda yake bukata saiya cika wanda yayi dede da ra,ayinsa, misali idan baka da kwarewa a harkar da za a koyar saika zabi beginners idan kuma kana da sani a harkar saika cika intermediary
Domin cikawa ga jerin link dinnan guda biyu a kasa saika zabi naka ka cika:
Beginner level: https://bit.ly/3SvJ2Zy
Intermediary level: https://bit.ly/3Szm17R
Lokacin rufewa: 1/9/2023
Post a Comment