Assalmu alaikum barkan mu da sake kasancewa a wani sabon darasin. Yan'uwa yau darasin mu akan wani application ne wanda zai baka damar mayar da wayar ka kamar computer.
Kodan idan har application zai chanja ma dukkanin launin wani ba application ake kiran sa ba . Sai de ace Launcher.
Wato ita wannan launcher zaku sha mamaki sosai idan kuka saka ta acikin wayoyin ku. Domin dukkanin wani launi na wayar ku zai koma mai ban qawa kuma irin siffat computer.
Da yawa akwai wadanda koda sunyi kokarin saka luncher a wayar su to bata dauka saboda version din wayar hakan yake sakawa zakaga wayar su babu wani design wanda zai JA hankali.
Da zarar ka dakko wannan application din kuma ka saka shi acikin wayar ka dukkanin wani launi na wayar ka zai koma mai kyawun gaske kuma siffar computer hatta wajen memory ko storage na kan wayar ka zai chanja kala. Kamar yanda kuke ganin misalin ta a cikin hoton kasa.
Dukkan wand ayake ta'ammulli da computer ko ya santa ko yake ganin ta yasan yanda design din ta yake to hakan zaka iya mayar da wayar ka koda qarama ce kuwa.
Ba ma nan zai baka mamaki ba sai Home page na kan wayar ka zakaga komai kamar computer kai idan ma baka iya computer ba bazaka iya control din wayar taka ba. Sannan koda ma wani abokin ka ya amsa bazai iya amfani da wayar ba kuma zai yi mamaki taya ka mayar da wayar ka haka.
Wannan Application sai ma ka saka shi a wayar ka sannan ka saita shi zakaga yanda zayyiwa wayar ka kyu matuqa sosai.
Ga link din application din a kasa zakaga an rubuta download da koren rubutu sai ka taba ka sauke shi acikin wayar ka domin amfani da shi.
👇👇👇👇
Post a Comment