" />

 Yanda zaka sauke kowane video kyuta ta cikin wannan App din ( All video Downloader ).

Yanda zaka sauke kowane video kyuta ta cikin wannan App din ( All video Downloader ).


Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokachi yan'uwa yau darasin mu akan hanyar da zaka dakko kowane kalar video na youtube ko social media.


 Sau da dama muna buqatar muga muna dakko video a youtube ko a facebook da sauran su amman babu wata hanya wadda google duka yarda da ita saboda mafi yawanchin App din da muke amfani da su wajen dakko video suna da matsala wsjen daukar bayanan mu bamu sani ba


Hakan yasa na zabo mana applocation mafi inganchi wanda zaka dakko kowane video acikin wayar ka.

Bama iya video ba hatta waka ko wani wa'azi ko karatu zaka iya dakko shi ta cikin wannan application.

Yanda zaka sauke kowane video kyuta ta cikin wannan App din ( All video Downloader ).


 Ta hanya mafi sauki. Domin abinda zaka iya zaka dakko videon zakayi copy din link din videon zaka dai ka shigo cikin application din zaka ga wajen inda zakayi paste na wannan link da ka copy to idan kayi paste dinshi shine zaka sauke shi a wayar ka domin zakaga download idan ka taba kenan.


Bugu da qari zaka iya zabar yanayin videon wato HD din sa kenan ya danganta da yanda kake so.


bayan ka dakko application din zaka iya share na videon nayan ka sauke shi acikin wayar kenan. Ta amfani da application din.


 Wannan application ingantacce ne domin a playstore ya sami kimanin adadin million daya da wani abu wanda suka dakko shi.

Yanda zaka sauke kowane video kyuta ta cikin wannan App din ( All video Downloader ).


Zaka zabi inda kake so ka sauke videon a kan wayar ka ko memory.


Ga link din Application din a kasa zakaga an rubuta download sai ka taba ka sauke shi a wayar ka.


👇👇👇👇👇


Download Now

Post a Comment

Previous Post Next Post
For Registering Domain Names, I trust DomainKing.NG
ORAIMO OFFICIAL STORE