Assalamu Alaikum yan'uwa barka muda kasance wa daku acikin wannan Shafi namu mai Albarka.
Toh fah biyu bayan kurafe kurafe Al'umma babban bankin kasa wato ( CBN ) yaqa ra wa'adin daina amfani da tsoffafin kudi a Nigeria zuwa 10 February 2023 Idan baku manta ba a kwanakin baya governor babban bankin yace 31 January 2023 ba zashi kara ba amman sai sai gashi yaka ra wa'adin a yau bayan wata ganawa tasiri da yayi da shugaban kasa Muhammad Buhari a yau Asabar.
A wani labari kuma ance majalisar dattawa ta qara wata shida (6) zuwa 31 July 2023 kumai ye ra'a yinku akan wannan muhadu a comment
Allah shi sa muda ce Amin
Nine na ku YUSUF ABUBAKAR
Kuyi share dun wasu su amfana
Nagode
Post a Comment