Assalamu Alaikum yan'uwa barka muda kasance wa daku acikin wannan Shafi namu mai Albarka.
A Yau zamu yimuku baya ni akan yadda zaku hada link na WhatsApp saboda wasu daya wa basu san wannan ba idan baku manta ba WhatsApp bai bayar da damar daukan link din profile na mutum sai dai na group kushi sai admin a group.
Toh a yau zamu yimuku baya ni akan yadda zaku hada link na WhatsApp cikin sauki
Misali wannan itace number WhatsApp naka 08123456789 sai kayi haka
hppts://wa.me/2348123456789
Wannan shine yadda zaku hada link na WhatsApp cikin sauki amma sai kasa code na kasar ka.
Allah shi sa muda ce Amin
Nine na ku YUSUF ABUBAKAR
Kuyi share dun wasu su amfana
Nagode
Post a Comment