" />

 Assalamu Alaikum yan'uwa barka muda kasance wa daku acikin wannan shafin namu mai Albarka.

Yan arewa muci ke wannan tallafin don Allah

Federal scholarship board sun bude shafin su domin bawa daliban da suke karatu a makarantun gaba da sakandire tallafin karatu na shekarar 2022/23.

Wadanda suke matakin postgraduate (MSC/ph.D) zasu iya nema dole ne deegren su ya zama suna da second class upper.

Wadanda suke matakin na undergraduate, dole ne point disu ya zama 4.00 zuwa sama.

Wadanda suke matakin diploma,NCE, HND suma zasu iya nema.

An bude portal din tun 6th February 2023 za'a rufe shi 20th March 2023.

Abubuwan da ake buka ta wurin uploading sune

1. Admission letter

2. CGPA Results dinku


Masu karatun wada https://fsbn.com.ng/scholarships courses din ne kadai zasu iya nema.

A. ICT

B. SCIENCE AND TECHNOLOGY

C. ENVIRONMENTAL SCIENCE

D. VETERINARY AND PHARMACY

E. LAW

F. LIBERAL ARTS/SOCIAL/MANAGEMENT SCIENCES

G. EDUCATION

H. ENTREPRENEUR STUDIES

I. AGRICULTURE

J. MEDICINE AND PARAMRDICALS (ALLIED HEALTH SCIENCES, BASIC MEDICAL)


Domin cike wa ku danna link dake kasa

https://fsbn.com.ng/scholarships

Post a Comment

Previous Post Next Post
For Registering Domain Names, I trust DomainKing.NG
ORAIMO OFFICIAL STORE