Assalamu Alaikum yan'uwa barka muda kasance wa daku acikin wannan Shafi namu mai Albarka.
A Yau ne babban bankin kasa wato ( CBN ) ya kaddamar da shirin cashswap wanda zai tai maka wajen kara yaduwar sabbin kudi kasar da aka sauyawa fasali,gabanin karewar wa'adin mako 1 da yara ge.
An dai samar da wannan shirin ne musamman don mazauna karkara da kuma dai-dai kun al'umma dake da ka'idar abin da za su iya cire wa a duk Rana.
A cikin wata sanarwa da babban bankin kasa tafitar, za ayi amfani da shirin wajen wayar da al'umma akan karewar wa'adin daina, amfani da tsoffafin kudi ₦200, ₦500, ₦1000 .
A cewar shi, shirin zai bawa agent-agent da ke da lasisi sauyawa kuwane mutum 1 , kudin da basu wuce ₦10,000 ba, kuma batare da biyan kamoshin ba (charges).
Allah shi sa muda ce Amin
Nine na ku YUSUF ABUBAKAR
Nagode
Post a Comment